Tin Tana Yar Karama
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2020
Lyrics
Tin Tana Yar Karama - Hamisu Breaker
...
eyee eyeee aha tin tana yar karamarta nake tsokanarta nacewa mamarta yar nan xaa bani itah idan tafito kuma nine nake fara kulata,da wasa nake nikuma a xuciyata eyee idan naganta ni nake yabonta ina rakata har cikin makaranta,na faranta duk kanin rayuwarta,duk nadauketa yar uwa Kuma qanwata kanta girma ashekarunta atakaice,harkokina sun qara yin yawaice,lokutana sun yiman qaramci,ta camxa tsarin rayuwa bansaniba duk abokai munyi rata dasune,haduwarmu dasu taiwuyane wasu basuda number daxasu kirani,tina dasu hakam banyiyoba yau ashe cikin matsalane ni na barta,kullum tunaninane kawai a ranta,tasanya soyayya ta axuciyarta,axatonta da gaske nima nasota kullum akaina tana tayin wahalta gashi tarasa layin kiran wayata kuma ganina yaxamo wahalta niko tuni har namanta da ita kwanci tashi tana qara sham wuya,shekaru da yawa tana bibiya,a gida anrasa gane gimbiya,gashi yau akaina tasamu cuta wata rana,ranar talata banje aikinaba don xani huta,nafito waje sai ga yar aikenta,wai ana nemana taxo na ganta sai tace mani sakone anka bata wai naje gun babbar qawarta,wai tana assibiti xanaje na ganta,yanxu yanxu tace ana buqata eyehhh nan da nan niko sai natafi gurinta, ina shiga sai kowa na gun yabarta,nan ankabarmu,a daki dani da ita,na tambayeta shin yaya jikinta sai tace mani wai inji tausayinta,akan sonane take yin wahalta,gashi ta kamu da ciwo a axuciyarta,kuma ni kadaine maganin ta inko kaki to ni Xan hakurta,xuciyarka san garka takurata,xam mace kawai inhuta,kasa aranka kaine sanadiya ta, hankalina take sai ya dimauta,duk tinanina take ya gurgunta,tausayinta yaxomin xuciyata,take sonta ya mamaye xuciyata, matsalar gashi nakai kudi gawatta, ranar aurenmu tuni ansakata,ga bikin namu kuma ya kusanta,ga bayanai da ita kuma ta furta
Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Tin Tana Yar Karama MP3 song. Tin Tana Yar Karama song from album African Gold - Hamisu Breaker Vol, 2 is released in 2020. The duration of song is 00:06:18. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Tin Tana Yar Karama, Tin Tana Yar Karama song, Tin Tana Yar Karama MP3 song, Tin Tana Yar Karama MP3, download Tin Tana Yar Karama song, Tin Tana Yar Karama song, African Gold - Hamisu Breaker Vol, 2 Tin Tana Yar Karama song, Tin Tana Yar Karama song by Hamisu Breaker, Tin Tana Yar Karama song download, download Tin Tana Yar Karama MP3 song
Comments (4)
New Comments(4)
aishatu tahiru
prince of Arewa
prince of Arewa sunana
aerydh
Sarawata
ubaidu lawal
something
[0x1f641]