- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2020
Lyrics
So Na Gaskiya - Hamisu Breaker
...
Eee idan kaji gudi ka sani akwai labari
Bayanin gaskiya wanda ba’a yin inkari
Labarin mai sona da gaske zanya tsari
Duk wanda ya sanni da ita ya sanni don mun saba.
***********
Ee akwai so a cikin zuci wanda bashi da riba kaso wanda yake son wani bakayi dace ba amma ni soyayyar da nayyi banyi kure, ina son wacce ta soni son da banyi zato ba
********
Kafin na kaiku da nisa a layin garma nake
Anguwar Bello anan nake sana’ar dinki
A inda nake kuma gidan su ma a layin yake, gani na farkon ta da nayi zuciya ta harba.
see lyrics >>Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker So Na Gaskiya MP3 song. So Na Gaskiya song from album African Gold - Hamisu Breaker Vol, 2 is released in 2020. The duration of song is 00:03:29. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: So Na Gaskiya, So Na Gaskiya song, So Na Gaskiya MP3 song, So Na Gaskiya MP3, download So Na Gaskiya song, So Na Gaskiya song, African Gold - Hamisu Breaker Vol, 2 So Na Gaskiya song, So Na Gaskiya song by Hamisu Breaker, So Na Gaskiya song download, download So Na Gaskiya MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
Aldina Cool4swp7
abbadyb0147@gmail.com
Story love ❤️ song i like it
love you