Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2011

Lyrics

Tuzuru - Babangida Kakadawa

...

idan ya hangi mata kaman ya cimmusu wata tahiya yake da sauri idan ya cimmusu sai kaga ya wuce da doro bukur bukur tuzuru tuzuru tuzurun zurun tuzuru tuzuru sai yaushe zaka aure tuzuru tuzurun zurun tuzuru tuzuru wai yaushe zaka aure tuzuru mai shekara talatin har zuwa arba'in har kasan talatin bana so muke a kausai kullun yana a zaure matan kannensa ka cisai duk wance tai kwadon zogala sai tasa a kaimai shi yana a garka tuzurun zurun tuzuru tuzuru sai yaushe zaka aure to kai uban budurwa idan kana da 'ya idan ana bidarta, bidarta aure Wanda ke bidar sa'a kira kanen ubanai kaji inda zata kwana magana domin yanzu ba'a karya karya kau Halin tuzuru tuzurun zurun tuzuru tuzuru sai yaushe zaka 'yan Mayan garinga sunyi meeting bana a taimake su idan kasan tuzuru in yana da karya tona masa asiri aika a sawo bula bada masa don inkiyarsa Anna tuzurun zurun tuzuru tuzuru sai yaushe zaka aure iyakar ruwa a maliya koko ruwa a teku iyakar ruwa a maliya koko ruwa a teku ashe tuzuru marassa nada nayi ya hada ciki da bango ashe dan haka yayi pulo guda biyu guda yana a ka dayan a karkashi nai tuzurun zurun tuzuru ance 'yan ta'adda sunyi yawa basuda kudi bana ga kudin ga kowa idan kagga mutun yana ta'addanci kila baida kudi idan yana da kudi kuma ya' hada da aure toh kunji ba ta'addanci sai rufin asiri tuzurun zurun tuzuru tuzuru sai yaushe zaka aure in ya hade da 'yan mata sai ya kama sauri in yagga macce ta gitta koh tanada aure sai ya tsare da kallo hh mai idon mazuru kai aniya ka daura aure don ga kanen ka yayi gashi yayi kaha gashi kayi saje har gashi kayi Gemo dada gaya gaya tsuha har yanzu baida aure baida kowa hmm gargadi nake ga iyayen gidanmu mata kunjiya na dauri ga yanda za'ayi mu samu zuri'ar mu tsalkakakka in kagga 'yan kanaso kamin kaje ka tura iyaye su bincika ma kada kaje ka soma sai kaji yanda ankai tuzurun zurun tuzuru shi yanzu baida hali da yana da hali da sai ya damra aure neman aure irin na dauri ya dara na yanzu lada neman aure irin na da 'can ya 'dara na yanzu lada tunda ba runguma ga na dauri badu shake aman irin na yanzu duk wanda keda 'ya sai yayi harara da gayu tuzurun zurun tuzuru tuzuru sai yaushe zaka aure idan ya hangi 'yan mata sai ya kama sauri in yagga mai gyada koko yagga masu kosai sarkin daga gira, sarkin kyahwata da hannu tuzurun zurun tuzuru tuzuru sai yaushe zaka aure

Similar Songs

Listen to Babangida Kakadawa Tuzuru MP3 song. Tuzuru song from album Babangida Kakadawa is released in 2011. The duration of song is 00:04:26. The song is sung by Babangida Kakadawa.

Related Tags: Tuzuru, Tuzuru song, Tuzuru MP3 song, Tuzuru MP3, download Tuzuru song, Tuzuru song, Babangida Kakadawa Tuzuru song, Tuzuru song by Babangida Kakadawa, Tuzuru song download, download Tuzuru MP3 song

Comments (1)

0/500

    New Comments1

    A. M. Aliyu Esq.

    superb!

    Nigeria

    +

        -   or   -

        -   or   -

        NG +234

            Please Select A Playlist

            Add New Playlist

            Share on

            Embed: Love & Light EP

            Custom Size :

            • Default
            • Desktop(300*600)
            • Mobile(300*250)

            Type :

            • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
            Get Boomplay Premium
            for
            Payment Method
            Pay With
              Review and pay
              Order Date
              Payment Method
              Due Today
              Flutterwave
                Subscription Successful

                Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

                Now you have access to all the features of Boomplay App.
                Payment Failed

                Please check your balance and then try again.

                You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
                Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
                Payment Processing...
                10 s

                Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

                Payment Processing
                Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
                About Order Status