- Genre:Others
- Year of Release:2015
Lyrics
Luke 03 - Audio Bible
...
A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tibariyas, Buntus Bilatus yana mulkin Yahudiya, Hirudus yana sarautar Galili, ɗan'uwansa Filibus yana sarauta Ituriya da Tarakunitas, Lisaniyas kuma yana sarautar Abiliya,
2 a zamanin da Hanana da Kayafa suke manyan firistoci, Maganar Allah ta zaike wa Yahaya ɗan Zakariya a jeji. 3 Sai ya zaga duk lardin bakin Kogin Urdun, yana wa'azi, cewa mutane su tuba a yi musu baftisma, domin a gafarta musu zunubansu, 4yadda yake a rubuce a Littafin Annabi Ishaya cewa,
“Muryar mai kira a jeji tana cewa,
Ku shirya wa Ubangiji tafarki,
Ku miƙe hanyoyinsa,
5Za a cike kowane kwari,
see lyrics >>Similar Songs
More from Audio Bible
Listen to Audio Bible Luke 03 MP3 song. Luke 03 song from album Hausa New Testament is released in 2015. The duration of song is 00:06:37. The song is sung by Audio Bible.
Related Tags: Luke 03, Luke 03 song, Luke 03 MP3 song, Luke 03 MP3, download Luke 03 song, Luke 03 song, Hausa New Testament Luke 03 song, Luke 03 song by Audio Bible, Luke 03 song download, download Luke 03 MP3 song