Dan Wasan Hausa
- Genre:Alternative
- Year of Release:2023
Lyrics
Dan Wasan Hausa - Abdul D One
...
Beat
Lu gu da sako na zuciya na kaine kake yawo dare da rana. Babu abunda saya chanzA maka suna ko ko ya rage dara dara jarka a a guna Sautin ka yariga da yashiga jiki na yawo yake mini ya hanani na zauna tsarinka shine yayi dai dai da ganina Dan wasan hausa guna ka buge kowa
Beats
Masoyiya ta ke na zaba kekika damu dani in bake wazan raba ko zuciya tayi zafi sanyi ki take kurba komai idan ba nakiba ni a garen baiba kyawu idan ba nake ba ni bazai burge ni bah kwalliya idan ba taki ba ni baza tayi min bah aninci idan ba naki ba ni bazan ci shi bah ruwa in Har ba naki ba ni sam bazan. Sha shi bah
Kai nake raayi Dan wasan hausa idan babu Kai zanbi duniya
Nima ke raayi in bake zan haukace
Similar Songs
More from Abdul D One
Listen to Abdul D One Dan Wasan Hausa MP3 song. Dan Wasan Hausa song from album Dan Wasan Hausa is released in 2023. The duration of song is 00:02:59. The song is sung by Abdul D One.
Related Tags: Dan Wasan Hausa, Dan Wasan Hausa song, Dan Wasan Hausa MP3 song, Dan Wasan Hausa MP3, download Dan Wasan Hausa song, Dan Wasan Hausa song, Dan Wasan Hausa Dan Wasan Hausa song, Dan Wasan Hausa song by Abdul D One, Dan Wasan Hausa song download, download Dan Wasan Hausa MP3 song
Comments (1)
New Comments(1)
akilou zakari yao
yayi