Madubin Dubawa
- Genre:Holiday
- Year of Release:2018
Lyrics
Madubin Dubawa - Umar M. Sharif
...
Soyayya tayi mamaya tayi caraf ta kama mini zuciya
Na samu saurayi madubin duba ya zan na furta
Ki duba, madubin dubawa
Ki furt mai soyayya
Wayyo, yau na afka cikin tarkon soyayya na wani saurayi
Kyakkyawa mai kyau na hali ammah na rasa yanda za nayi
Nayi nisa cikin kaunar sa babu wani misali da za nayi
Da zai so ni bani da damuwa sai farin ciki
Tauraro na
Shawara ta ki furta mai yanmata ki daina jinkiri
see lyrics >>Similar Songs
More from Umar M. Sharif
Listen to Umar M. Sharif Madubin Dubawa MP3 song. Madubin Dubawa song from album World Rhapsody Vol, 23 is released in 2018. The duration of song is 00:05:21. The song is sung by Umar M. Sharif.
Related Tags: Madubin Dubawa, Madubin Dubawa song, Madubin Dubawa MP3 song, Madubin Dubawa MP3, download Madubin Dubawa song, Madubin Dubawa song, World Rhapsody Vol, 23 Madubin Dubawa song, Madubin Dubawa song by Umar M. Sharif, Madubin Dubawa song download, download Madubin Dubawa MP3 song