Inban Ganki Ba
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Inban Ganki Ba - Dan Musa
...
Dan musa yazo da waka!!
saurara kibani dama na furta....
Yoooh!!
Nabaki amana riqe da hannu ki kama tabbas ni naga alama soyayya nidake yanzu nepa zamu soma innace ina sanke ba wasa!!!
zancen zuciyah yanzu ne yanzu in furtatata!!!
A tsarin Qaunah kinbi jini hardataa!
inkin Lura asonke nazama mai hauka kece tawa in banganke ba kuka!!
beby kuka!!...in banganke ba kuka!!
sai kuka in banganke ba kuka!! beby kuka!! in banganke ba kuka wooh kuka..
yarinya mai ladabi kyakkywa ta gari muryanke akwai zaki tamkar naman nan tantakwashi..
see lyrics >>Similar Songs
More from Danmusa New Prince
Listen to Danmusa New Prince Inban Ganki Ba MP3 song. Inban Ganki Ba song from album TURARE (EP) is released in 2022. The duration of song is 00:02:45. The song is sung by Danmusa New Prince.
Related Tags: Inban Ganki Ba, Inban Ganki Ba song, Inban Ganki Ba MP3 song, Inban Ganki Ba MP3, download Inban Ganki Ba song, Inban Ganki Ba song, TURARE (EP) Inban Ganki Ba song, Inban Ganki Ba song by Danmusa New Prince, Inban Ganki Ba song download, download Inban Ganki Ba MP3 song