Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2017

Lyrics

Bakandamiyar Shata - Mamman Shata

...

A ya Allah don Allah, Allah! yaji ya yarda da inda nace mai Jallah, ya Ahadun don giman zati Allah ya yarda har yau ni keyi ɓaku samo canji na ba balle in zauna wai har ince zan huta in dai ɗan samu na sarara, a a wani hutu shata, ka riƙa dai, gwamran giwa mai ban tsoro na Habu ɗan Ibrahim, kyarkeci mai wawan kora ɗan yaro zaki mai taran ƙarfi ɗan iro, kowa yasan kowa katsinawan dikko daku ka kanawan dabo da mutanen zazzau gauraya da jasawa na mu, fillanin yola, shata shiga gombe kai ne, balle baucin yakubu, shata tafi borno nine, sun sanni na sansu shata ne kuma ƙaƙa iye?

Chorus (Amshin waƙa): Ala la mai ganga ya gode yaran mai ganga sun gode.

Na fara bakandamiya na ɗauki abinda na da ma yaddani, kiɗa sana'ar shata, ita na iya ita na sani aiki na kenan waƙa, Allah kau ya yarda har yanzu ni keyi to to.

Chorus.

Roƙo shiganshi nayi na shige shi duk na gara ƴa ƴan gado, suna gani na na gagara abin nan na su ne suna gani na amsa,Allah kau, dodo ne

Chorus

kunga ko ba malamai bai ne ba bori ba na tsafi, n.i haka Allah ya yini, da ya yini kaw ya tsareni to to to to

Chorus

Ba malamai ba ne ba bori ba tsafi ni haka Allah ya yini da ya yini kau ya kareni ya raba ni dasu, ga yan kusun uwa suɓ yarda dole.

Chorus

see lyrics >>

Similar Songs

Listen to Mamman Shata Bakandamiyar Shata MP3 song. Bakandamiyar Shata song from album Magaji Ma Ido is released in 2017. The duration of song is 00:16:18. The song is sung by Mamman Shata.

Related Tags: Bakandamiyar Shata, Bakandamiyar Shata song, Bakandamiyar Shata MP3 song, Bakandamiyar Shata MP3, download Bakandamiyar Shata song, Bakandamiyar Shata song, Magaji Ma Ido Bakandamiyar Shata song, Bakandamiyar Shata song by Mamman Shata, Bakandamiyar Shata song download, download Bakandamiyar Shata MP3 song

Comments (5)

0/500

    New Comments5

    Eskay_pepzmani

    creates artist, Hausa music deserves to be recognized by the world

    Nigeria

    Rowland 80odi

    Nostalgic

    Nigeria

    Bn sheikhy

    Mamman shata

    Nigeria

    Nasiru Esan

    the voice just da enter my head

    Nigeria

    Mukhtarbzu34

    Shata said in this song: "Sai dare yayi dare ake sayar fatar gazau dabbar Allah, ta awaki ta kare ƙarƙaf shikenan". mene gazau don Allah?

    Nigeria

    +

        -   or   -

        -   or   -

        NG +234

            Please Select A Playlist

            Add New Playlist

            Share on

            Embed: Love & Light EP

            Custom Size :

            • Default
            • Desktop(300*600)
            • Mobile(300*250)

            Type :

            • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
            Get Boomplay Premium
            for
            Payment Method
            Pay With
              Review and pay
              Order Date
              Payment Method
              Due Today
              Flutterwave
                Subscription Successful

                Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

                Now you have access to all the features of Boomplay App.
                Payment Failed

                Please check your balance and then try again.

                You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
                Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
                Payment Processing...
                10 s

                Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

                Payment Processing
                Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
                About Order Status