Tabbas Kece Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2022
Lyrics
Tabbas Kece - Mosbeekhan
...
Babana ka minni aure
Mamana ki minni aure
Sabida yau ni nasami mata
Mai tarbiya kyawun halitta
Gidan girma shiru abinta
Ga kunya tana kauna ta
Hakika ni na fada sonta ah
Wallah a sonki nai nutso
Tabbas ni kece zan aura
Mudace juyo kidan lura
Cikin ruwa na tsinci allura
Nidai tabbas ke zana so
Tabbas ni kece zan aura
Mudace juyo kidan lura
Cikin ruwa na tsinci allura
Nidai tabbas ke zana so
Dan Allah
Babana ka minni aure
Mamana ki minni aure
Tabbas kece
Kece, kece
Dan Allah
Babana ka minni aure
Mamana ki minni aure
Tabbas kece
Kece, kece
Tabbas ni kece zan aura
Zanso ace gani
Gaki a gefe na baby
Munyi aure ansha biki
Kuma kinci ado da kallabi
Da naji dadi
Zama na nishadi
Farin ciki zamuyi...
Ni da ke...
Da naji dadi
Zama na nishadi
Farin ciki zamuyi...
Ni da ke...
Ai kece a rainaKo ina barci...
Cikin dare da rana
Inayin mafarki...
Yi zamanki gidana
Kulawa in ba ki...
Hakika murna za kiyi
Danni a sonki nai nutso
Tabbas ni kece zan aura
Mudace juyo kidan lura
Cikin ruwa na tsinci allura
Nidai tabbas ke zana so
Tabbas ni kece zan aura
Mudace juyo kidan lura
Cikin ruwa na tsinci allura
Nidai tabbas ke zana so
Dan Allah
Babana ka minni aure
Mamana ki minni aure
Tabbas kece
Kece, kece
Dan Allah
Babana ka minni aure
Mamana ki minni aure
Tabbas kece
Kece, kece
Tabbas ni kece zan aura
Tabbas ni kece zan aura
Mudace juyo kidan lura
Cikin ruwa na tsinci allura
Nidai tabbas ke zana so
Dan Allah
Babana ka minni aure
Mamana ki minni aure
Tabbas kece
Kece, kece
Dan Allah
Babana ka minni aure
Mamana ki minni aure
Tabbas kece
Kece, kece
Tabbas ni kece zan aura